ZABEN GWAMNAN NASARAWA 2027: MUSA MUHAMMED MAIKAYA – MUTUMIN DA ZAI KAI NASARAWA MATAKI NA GABA (APC)
ZABEN GWAMNAN NASARAWA 2027: MUSA MUHAMMED MAIKAYA – MUTUMIN DA ZAI KAI NASARAWA MATAKI NA GABA (APC) Musa Muhammed Maikaya ya fito takarar Gwamnan Jihar Nasarawa a shekarar 2027 a karkashin jam’iyyar APC. Maikaya dan asalin Karamar Hukumar Toto ne, mutum ne da ya san damuwar talaka, ya kuma yi aiki da matasa da al’umma…